hausa.premiumtimesng.com
Mutane miliyan 150 za su iya kamuwa da cutar mantuwa ‘Dementia’ nan da shekara 30 a duniya - WHO - Premium Times
WHO ta kuma ce nan da shekaru 30 masu zuwa adadin yawan masu fama da wannan cutar zai iya karuwa zuwa miliyan 150 a duniya