hausa.premiumtimesng.com
Liverpool ta maida Barcelona gida cikin bakin ciki - Premium Times Hausa
Wannan ne karo na biyu a jere da Liverpool ta kai wasan karshe. Real Madrid ce ta hana ta cin Kofi a shekarar da ta gabata.