hausa.premiumtimesng.com
Kotu ta warware nadin sabbin Sarakunan Kano hudu - Premium Times
Hukuncin kotu na nufin cewa har yanzu Sarki Muhammadu Sanusi ll ya na nan a matsayin sa na Sarkin Kano gaba dayan kananan hukumin ta 44 ba.