hausa.premiumtimesng.com
KIRKIRO MASARAUTU: Masu ikon zaben sarki a Kano sun maka Ganduje kotu - Premium Times
Masu ikon zaben sarki a Masarautar Kano su hudu, sun maka Gwamna Abdulahi Umar kotu, bisa rashin amincewar su da kirkiro sabbin masarautu da ya yi.