hausa.premiumtimesng.com
Hanyoyi 10 da mai fama da gyambon ciki 'Ulsa' zai kiyaye a lokacin Azumi – Likita - Premium Times
Alamun wannan cutar sun hada amai, ciwon ciki, rashin cikin mutum iya nika abinci yadda ya kamata, ciwon kirji da sauran su.