hausa.premiumtimesng.com
DAWOWAR SARKI SANUSI: Kano ta dau zafi - Premium Times Hausa
Mutane da dama sun yi tir da wannan abu da Ganduje yayi suna mai cewa yana yi wa sarki bita da kulli ne kawai don siyasa ba wai don yaga hakan ya cancanta a yi ba.