hausa.premiumtimesng.com
Buhari ya tashi zuwa Umrah - Premium Times
Fadar shugaban kasa ta sanar cewa shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tashi zuwa kasar Saudiyya domin amsa gayyatar sarkin Saudiyya da yayi masa.