hausa.premiumtimesng.com
Aubameyang, Salah da Mane sun lashe Kyautar Gwarzon Cin Kwallayen Premier - Premium Times Hausa
Salah ya lashe ne a karo na biyu, domin gasar bara ma shi ne ya yi nasara, shi kadai.