hausa.premiumtimesng.com
TAMBAYA: Wane abubuwa ne ya fi zama muhimmi miji ya rika hana matar sa yin su? Tara da Imam Bello Mai-Iyali - Premium Times Hausa
Wajibi ne mata tayi biyyaya ga mijinta matukar babu sabon Allah acikin haninsa ko umurninsa. hakan kuma wajibine ya ka sance akan ginshikin...