hausa.premiumtimesng.com
KWALLON KAFA: Yadda Barcelona da Tottenham suka jefa Birnin Manchester cikin duhu - Premium Times Hausa
Na farko dai haushin kwamfuta ta haramta kwallon da Raheem Sterling ya jefa a ragar Tottenham, daidai lokacin tashi wasa.