hausa.premiumtimesng.com
Yadda West Ham ta maida wa Liverpool hannun agogo baya - Premium Times Hausa
Liverpool ta hadu da mishkiloli tun shigowar 2019, inda har yau sau biyu kacal ta yi nasara a cikin wasanni shida da ta buga a 2019.