hausa.premiumtimesng.com
TUGGU: Yadda sojoji suka so hargitsa zaben 2015 - Premium Times Hausa
Hakan kuwa ya faru ne yayin da uku daga cikin sojoji hudun da aka ba aikin hargitsa zaben suka rika bi su na warware kullin tuggun da suka shuka, domin kada mugun shirin ya yi nasara.