hausa.premiumtimesng.com
Ba za a kara wa'adin yin rajistar JAMB ta 2019 ba - Hukuma - Premium Times
Shugaban Hukumar Gudanarwar JAMB, Emmanuel Aguzie, ya bayyana haka a wani rangadin da ya yi a Legas, na duba cibiyoyin da ka bude domin yin rajistar JAMB.