hausa.premiumtimesng.com
Ba mu ce a zabi Atiku ba, inji Majalisar Shari’ar Musulunci - Premium Times
Wannan Majalisa tana yin aiki ne da kuma alaƙa da ƙungiyoyin Musulunci ta hanun malamai da wakilai da ƙungiyoyin suka tantance suka turo mata.