hausa.premiumtimesng.com
KWANGILAR CIYAWA: Buhari ya ce a gurfanar da Babachir Lawal Kotu- Inji Osinbajo - Premium Times Hausa
Haka kuma Osinbajo ya ce Buhari ya bada umarnin a gurfanar da tsohon Babban Daraktan Hukumar Leken Asiri ta NIA, Mista Oke.