hausa.premiumtimesng.com
Yawan Mutuwar Aure a Kasar Hausa, Daga Dr Usman Abubakar - Premium Times
Akwai abubuwa masu yawan gaske wadanda suke jawo sanadiyar mutuwar aure. Kadan daga cikinsu, suna abkuwa ne tun kafin ayi auren, wadansu kuwa suna faruwa bayan ma’auratan suna zaune tare.