hausa.premiumtimesng.com
MOURINHO: Yadda Babban Dodo Ya Zama Babban Matsoraci - Premium Times Hausa
Kowa ya sa na yanzu tusa ta fara kare wa budarin Mourinho. Tun ya na jin tsoron manyan kulob, har ya fara fargabar kafsawa da kanana