hausa.premiumtimesng.com
Malaman kwalejin koyar da aikin malunta sun janye yajin aiki - Premium Times
COEASU ta amince ta dakatar da yajin aikin ne bisa ga tabbacin biyan manyan bukatunsu da gwamnati ta yi a wannan zama da suka yi.