hausa.premiumtimesng.com
Buhari bai dauki neman tazarcen sa ‘ko a ci ko a mutu ba’ - Premium Times Hausa
Onyeama ya ce Buahri zai yi matukar marhabin da sakamakon da jama’a suka zabar wa kan su a zaben 2019.