hausa.premiumtimesng.com
BADAKALAR GANDUJE: Kotu ta dakatar da majalisar Kano binciken Ganduje kwata-kwata - Premium Times
Majalisar jihar Kano ta bukaci mawallafin wannan jaridar Ja'afar Ja'afar da ya bayyana a gaban ta domin bada yi mata bayani game da wannan bidiyo da ya wallafa.