hausa.premiumtimesng.com
JAMA'A A KULA: Yanzu ana zuba maganin kashe kwari a cikin waken - Premium Times Hausa
Ya ce ‘yan kasuwa na amfani da maganin kashe kwari mai hadarin gaske da ake kira ‘Sniper' a cikin wake don hana wake kamuwa da kwari.