hausa.premiumtimesng.com
Ganduje ya maka Ja'afar Ja'afar a Kotu, ya na bukatar a biya shi naira Biliyan 3 - Premium Times Hausa
Ayagi ya kara da cewa yana kira ga Kotu da ta tilasta wa mawallafin jaridar Daily Nigerian, Ja'afar Ja'afar da ya bayyana a gaban ta nan da kwanaki 14.