hausa.premiumtimesng.com
Dalibai sun fara karatu a makarantar mata dake Dapchi jihar Yobe - Premium Times Hausa
Idan ba a manta ba a ranar 19 ga watan Fabrairu ne ‘yan Boko Haram suka sace dalibai mata 110 daga wannan makaranta dake Dapchi.