hausa.premiumtimesng.com
Atiku ya gana da shugabannin kabilar Igbo a Enugu - Premium Times Hausa
Atiku Abubakar, ya gana da shugabannin kabilar Igbo, inda ya sha alwashin zai sake farfado da arzikin Najeriya.