hausa.premiumtimesng.com
Amurka ta yi magana kan rikicin sojoji da ’yan Shi’a - Premium Times Hausa
Gwamnatin Amurka ta nuna matukar damuwar ta dangane da hargitsin da ya barke tsakanin mabiya Shi’a masu zanga-zanga da kuma sojojin Najeriya a cikin Abuja da kewaye.