hausa.premiumtimesng.com
2019: Buhari ne ya taya ni zaben mace takarar mataimakiya ta – El-Rufai - Premium Times Hausa
Shugaba Muhammadu Buhari ya taya shi zaben mace fitowa a matsayin ‘yar takarar mataimakiyar gwamna a zaben 2019 mai zuwa.