hausa.premiumtimesng.com
2019: Baka hada Haske da Duhu a ko-ina, Buhari Haske ne, Inji Oshiomhole - Premium Times Hausa
" Buhari ba abin hada shi da wani dan takara bane. Babu inda zaka iya hada haske da duhu. Za mu tunatar wa mutane ayyukan da muka yi kuma zamu tabbata mun tallata dan takarar mu a ko-ina- a kasar nan.