hausa.premiumtimesng.com
ZARGIN CIN NAIRA MILYAN 900: An sake daga sauraren karar Shekarau - Premium Times Hausa
A yau Alhamis ne Babbar Kotun Tarayya da ke Kano, ta a kara dage sauraren karar da aka gurfanar da tsohon gwamnan Kano, Ibrahim Shekarau.