hausa.premiumtimesng.com
Za mu gaggauta ganin komai ya daidaita a hukumar NHIS -Minista Adewole - Premium Times Hausa
Adewole ya bayyana haka ne ranar Litini bayan dakataccen shugaban hukumar Usman Yusuf ya shigo harabar hukumar da karfi da tsiya.