hausa.premiumtimesng.com
Yadda SARS suka kashe wata mata da wutar lantarki - Mai Shaida - Premium Times Hausa
Wani mutum mai shekara 39, mai Samuel Sheikuma, wanda kafinta ne, ya gabatar da shaida jiya Talata a gaban Kwamitin Shugaban Kasa kan Sake Fasalin ’Yan Sandan SARS.