hausa.premiumtimesng.com
RIKICE-RIKICEN AREWA: Tsakanin Rabeh, Bukar Amadidi, Shekau, Rikicin Kabilanci, Makiyaya da Mahara - Premium Times Hausa
Ba kuma Arewa ce kadai ta yi fama da wannan bala’i ba – ruwan dare ne, ya gane ko’ina a duniya, sai dai a ce wasu daulolin ko yankunan sun riga wasu fita daga cikin wannan mummunan yanayi.