hausa.premiumtimesng.com
Masu garkuwa sun sako matar Sarkin Adara, sun rike sarkin - Premium Times Hausa
Masu garkuwa da mutane sun sako matar Sarkin Adara da ke cikin Karamar Hukumar Kachia, Jihar Kaduna.