hausa.premiumtimesng.com
HARKALLAR GANDUJE: Muna kira ga hukumomin tsaron Najeriya da su samar ya Ja'afar isasshen tsaro - Amnesty - Premium Times Hausa
Kungiyar jin kai ta Amnesty International’, ta yi kira ga hukumomin tsaron kasar nan da su tabbata sun samar wa mawallafin jaridar Daily Nigerian, Ja'afar Ja'afar tsaro na musamman.