hausa.premiumtimesng.com
Buhari ya umarci Yusuf Usman ya tafi hutun dole har sai an kammala bincike a kansa - Premium Times Hausa
Tuni har an nada kwamitin mutam 7 da za su gudanar da binciken sannan su mika wa gwamnati abin da suka bankado da shawarwari akan aikin da suka yi.