hausa.premiumtimesng.com
Gwamnan Adamawa ya jaddada mubayi’ar sa ga Buhari da APC - Premium Times
Gwamna Bindow Jibrilla na jihar Adamawa ya bayyana cewa har yanzu biyayyar sa na nan daram ga Shugaba Muhammdu Buhari.