hausa.premiumtimesng.com
Tulin bashin dala milyan 500 daga Chana ba abin fargaba ba ne - DMO - Premium Times Hausa
Ofishin DMO ya ce za a yi amfani da basussukan domin a cika alkawarin da aka dauka na gudanar da ayyukan gina titina, hanyoyin jiragen kasa da jiragen sama, ayyukan samar da ruwa, noma da kuma hasken lantarki.