hausa.premiumtimesng.com
Ruwan Famfo: Ana bin mazauna garin Bauchi bashin sama da naira biliyan daya - Premium Times
Ya ce wannan tauri-bashi ya dabaibaye hukumar sa da tulin matsalolin da ke kawo cikas wajen kasa samar da isasshen ruwan famfo ga dukkaninn kananan hukumomin jihar 20.