hausa.premiumtimesng.com
Gwamnati za ta inganta wuraren ajiyar magunguna da kayan asibiti a kasar nan - Ministan Lafiya - Premium Times Hausa
Ministan kiwon lafiya Isaac Adewole ya bayyana cewa gwamnati ta dauki wasu matakan da za su taimaka wajen inganta wuraren ajiyan kayan aiki domin asibitocin kasar nan.