hausa.premiumtimesng.com
2019: Ni zan kayar da Adamu Abdullahi a zaben Sanatan Nasarawa -Sabon dan takara - Premium Times
Ahmed wanda ya yi murabus daga mukamin Kwamishinan Harkokin Ilmi a jihar, ya tsaya takara, ya na kalubalantar Adamu ne. Ya yi wannan jawabi ne a garin Keffi, lokacin da ya ke kaddamar da kamfen din sa.