hausa.premiumtimesng.com
Aisha Buhari ta sa a tsare mai tsaron ta bisa zargin waske mata da Naira biliyan 2.5 - Premium Times Hausa
Aisha ta zargi ADC din nata ne da kaucewa da wadannan kudade wanda 'yan siyasa ne suka rika bata kyauta ta hannun sa kamar yadda da zarge shi.