hausa.premiumtimesng.com
2019: Akwai yiwuwar INEC za ta hana zuwa rumfar zabe da wayoyin hannu - Premium Times Hausa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC), ta bayyana cewa ta na tunanin haramta zuwa rumfunan zabe dauke da wayoyin hannu.