hausa.premiumtimesng.com
Nason Musulunci A Kirarin Hausa: Misalai Daga Kirarin Da Lawal Tsangaya Ya Yi Wa Mamman Shata, Daga Ibrahim Sheme - Premium Times Hausa
Za mu iya gane hakan daga dimbin misalan yadda mawakan Hausa su ke nuna cewar wasu mutane na da rauhanai ko aljanu. A kan kira Shata da “dodo” ko “mai rauhani”, kuma shi ma ya kan kira kan sa “aljani” ko “dodo”.