hausa.premiumtimesng.com
Gwamnatin Jigawa ta tura kashi 75 na masu bautar kasa aiki a karkara - Premium Times
Shugaban Kula da Masu Bautar Kasa(NYSC) na jihar Jigawa, Ibrahim Mohammed, ya bayyana cewa kashi 75 bisa 100 na ‘yan bautar kasar da ke cikin jahar duk an tura su yin aiki a Karkara ne.