hausa.premiumtimesng.com
Gobara ya babbake fitaccen kasuwar kifi dake Baga, jihar Barno - Premium Times Hausa
Gobara ta babbake fitacciyar kasuwar kifi dake Baga, jihar Barno inda shaguna da kifi da aka ajiye don siyarwa suka kone kurmus a kasuwar.