hausa.premiumtimesng.com
Dakarun Najeriya sun bindige 'yan Boko Haram uku a Kukawa, jihar Barno - Premium Times Hausa
Dakarun sun iske Boko Haram din na sata ne a kauyen. Dakarun mu sun sami nasarar harbe uku daga cikin su sannan sun kwato bindigogi da dama.