hausa.premiumtimesng.com
ZABEN CIKE GURBI:An hana walwala a kananan hukumomi bakwai a jihar Bauchi - Premium Times Hausa
Kananan hukumomin da wannan dokar ya shafa sun hada da Bauchi, Toro, Alkaleri, Bogoro, Tafawa Balewa, Dass da Kirfi.