hausa.premiumtimesng.com
'Yan sanda sun kama dan takarar gwamna a wurin taron Atiku - Premium Times Hausa
Jami’an 'yan sanda sun cafke dan takarar gwamna mai suna Grema Terrab, a wurin taron siyasar tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, a Maiduguri.