hausa.premiumtimesng.com
Na fi karfin arcewa da gudu daga Najeriya -Fayose - Premium Times Hausa
Fayose dai zai mika mulki ne a hannun Fayemi, wanda dama a hannun sa ne ya karba cikin 2014. Zai mika mulkin ranar 16 Ga Oktoba, 2018.