hausa.premiumtimesng.com
KARSHEN TIKA-TIKA…: Ba mu bai wa Minista Kemi NYSC satifiket ba -Tsiga - Premium Times Hausa
A jiya Laraba ne Tsiga, wanda ya fara aiki da NYSC a cikin Janairu, 2009, yay i tattaunawa da PREMIUM TIMES ta wayar tarho, daga gidan sa na Katsina.