hausa.premiumtimesng.com
Duk wanda aka kama yana bahaya a waje zai sha bulala 7 ko taran naira 200 a Kaduna - Premium Times Hausa
Bisa ga bayyanan da ya yi Ibrahim yace matakan da suka dauka sun hada da cin duk wanda aka kama yana bahaya a fili zai biya tarar Naira 200 ko kuma bulala bakwai tare da kwashe kashin da aka kama shi yana yi.